Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da taron raya daren farko na Layalil Qadr tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul Baiti (AS) a cibiyar musulunci ta Rasulul Akram (SAW) a Lusaka babban birnin kasar Zambiya.
23 Afirilu 2022 - 18:52
Lambar labari: 1250948